Tasirin ‘Yarkasuwa a Garin Sifawa.
ABSTRACT
Godiya ta tabbata ga Allah ma]aukakin sarki, mai kowa mai komai, mai yanda ya so, yayin da ya tabbata ga Allah ma]aukakin sarki mai ba kowa komai ba shi bu}atar komai a wurin kowa, kowa nada bukatar komai a gare shi.
Mamallakin mamallake mai bada mulki ga wanda ya so, ya fizge daga wanda ya so, ya ]aukaki wanda ya so, ya kazkantar da wanda ya so. Sarkin da ba ya da farko ba ya da }arshe, na farko ne ba na }arshe ba da }arewa ba. A bayyane yake ba a ganinsa.
TABLE OF CONTENT
Taken bincike i
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya iv
{umshiya vii
BABI NA [AYA: GABATARWA
1.0 Shimfi]a 1
1.1 Bitar Ayyukan Da Suka Gabata 3
1.2 Hujjar Ci Gaba Da Bincike 8
1.3 Hanyoyin Gudanar Da Bincike 11
1.4 Muhalin Bincike 12
1.5 Manufofin Bincike 12
1.6 Na]ewa 13
BABI NA BIYU: TAKAITACCEN TARIHIN ‘YARKASUWA
2.0 Shimfi]a 15
2.1 Tarihin Garin Sifawa A Takaice 16
BABI NA UKU: NAU’O’IN KAYANDA A KE SAYA DA SAYARWA A ‘YAR KASUWA
3.0 Shimfi]a 25
3.1 Kayan Abinci 26
3.1.1 Shinkafa 26
3.1.2 Gero 27
3.1.3 Masara 27
3.1.4 Dawa 28
3.1.5 Maiwa 28
3.1.6 Hatsi/Damma 29
3.1.7 Wake 29
3.1.3 Gya]a 30
3.2 Kayan Miya 30
3.2.1 Tumatur 31
BABI NA HU[U:
TASIRIN KASUWAR ‘YAR KASUWA A GARIN SIFAWA
4.0 Shimfi]a 43
4.1 Amfani Da Ake Samu A Cikin Kasuwar 44
4.1.1 Ana Shigowa Da Abubuwan Da Ba Bu Su A Cikin
Kasuwar Garin 44
4.1.2 Matasa Suna Samun Aikin Yi A Cikin Kasuwar 45
4.1.3 Ci Gaban Garin Sifawa 45
4.2 Matsalolin ‘Yar Kasuwa 46
4.2.1 Rashin Wutar Nepa (Lantarki) 46
4.2.2 Rashin Tallafi Daga Gwamnati 47
4.2.3 Rashin Ruwan Fanfo 47
4.2.4 Rashin Ofishin Yan Sanda A Cikin Kasuwar 48
4.3 Na]ewa 48
BABI NA BIYAR
TA{AITAWA DA KAMMALAWA
5.0 Shimfi]a 50
5.1 Ta}aitawa 50
5.2 Kammalawa 53
Manazarta 56
INTRODUCTION
Sha’a nin kasuwanci sha’ani ne mai matu}ar muhimmancin gaske ga rayuwar al’ummar Hausawa baki ]aya. Ita kuwa kasuwa muhalli ne da ake saye da sayarwa domin biyan wasu bukatoci na rayuwar yau da kullum.
Wannan bincike mai taken “Tasirin ‘Yar Kasuwa ga Al’ummar Hausawan Sifawa”. Za a yi }o}arin bayanin irin rawar da ‘yar kasuwa ta taka wurin bun}asa tattali arziki al’ummar Hausawa a garin Sifawa.
REFERENCE
Abdullahi, M.S. (2000). Tarihin Garin Sifawa Sakkwato: Sifawa Printing Press.
Abdullahi, A.B. (2008). “Kasuwanci A Ma’aunin Karin Magana”. Kundin Neman Digiri na Farko, Jami’ar Usmanu [anfodiyo, Sakkwato.
Adamu, Z. da wasu (2010). “Hausar Wasu ke Babban Sana’o’in Hausawa Kuli da Awo”. Kundin B.A Hausa, Sashen Nazarin Harsunan Najeriya na Jami’ar Usmanu [anfodiyo Sakkwato.
StudentsandScholarship Team.