Gudunmuwar Samanja Mazan Fama Wajen Bun{Asar Wasan Kwaikwayo: Nazari Kan Wasu Wasanninsa.

ABSTRACT

This work was conducted in the field of Hausa literature, in the area of written drama that was written, played and replayed in many media houses especially the Federal Radio Corporation of Nigeria (F.R.C.N) Kaduna.

The research was on a renowned actor and play write who has written and performed in many of these plays. This person is no other than the famous Samanja Mazan Fama.

TABLE OF CONTENT

Taken aiki:……………………………………………………… i
Takardar amincewa:……………………………………………. ii
Godiya:…………………………………………………………. iii
Certification:…………………………………………………… iv
Abstract:……………………………………………………….. v
Tsakure:……………………………………………………….. vi
Abubuwan da ke ciki:…………………………………………. viii
BABI NA FARKO: SHIMFI[A.
1.0 Gabatarwa…………………………………………………… 1
1.1 Dalilan Gudanar da Binciken…………………………………. 3
1.2 Manufar Binciken…………………………………………….4
1.3 Farfajiyar Binciken…..……………………………………….5
1.4 Muhimmancin Binciken. ……………………………………. 6
1.5 Hasashen Bincike:…………………………………………… 7
1.6 Tarihin Wasan Kwaikwayon Rediyo:…………………………7
1.7 Ta}aitaccen Tarihin Alhaji Usman Baba Pategi (Samanja
Mazan Fama):……………………………………………….. 9
1.8 Hanyoyin Gudanar da Bincike:………………………………13
1.9 Kammalawa:………………………………………………….15
BABI NA BIYU: WAIWAYEN AYYUKAN DA SUKA
GABATA
2.0 Gabatarwa:…………………………………………………..16
2.1 Ayyukan da Suka Gabata:……………………………………16
BABI NA UKU:GUDUMMUWARSA A FANNIN ILIMI DA
ADDINI DA SIYASA.
3.0 Gabatarwa………………………………………………… 24
3.1 Ma’anar Ilimi:……………………………………………….. 26
3.2 Muhimmacin Ilimi da Tasirinsa ga Bahaushe:……………… 26
3.3 Wasannin da Suke {unshe da Ilimi a Cikin Wasanin Duniya
Budurwar Wawa:………………………………………… 26
3.4 Ma’anar Addini:………………………………………… 31
3.5 Muhimmacin Addini da Tasirinsa ga Bahaushe:……….. 31
3.6 Wasannin da Suke {unshe da Addini a Cikin Wasannin Duniya
Budurwar Wawa:………………………………… 31
3.7 Ma’anar Siyasa:…………………………………………. 37
3.8 Muhimmacin Siyasa da Tasirinta ga Bahaushe:…………. 37
3.9 Wasannin da Suke {unshe da Siyasa a Cikin Wasannin Duniya
Budurwar Wawa:………………………………………… 37
3.10 Kammalawa:………………………………………….…. 50
BABI NA HU[U: GUDUMMUWARSA TA FANNIN AL’ADA
DA TATTALIN ARZI{I DA ZAMANTAKEWA.
4.0 Gabatarwa:……………………………………………….. 51
4.1 Ma’anar Al’ada:…………………………………………… 51
4.2 Muhimmacin Al’ada da Tasirinsa ga Bahaushe:…………… 52
4.3 Wasannin da Suke {unshe da Al’ada a cikin Wasannin Duniya
Budurwar Wawa:………………………………………….. 52
4.4 Ma’anar Tattalin Arzi}i:……………………………………. 54
4.5 Muhimmacin Tattalin Arzi}i da Tasirisa ga Bahaushe:……. 54

BABI NA BIYAR: NA[EWA
5.0 Gabatarwa:…………………………………………………….. 82
5.1 Abubuwan da Suka Gudana a Ta}aice:………………………82
5.2 Abubuwan da Aka Gano:…………………………………….. 84
5.3 Shawarwari:……………………………………………………85
5.4 Kammalawa………………………………………………….. 86
MANAZARTA…………………………………………………… 88
RATAYE NA [AYA
1. Jerin Kaset da aka Saurara:……………………………… 93
RATAYE NA BIYYU
2. Wasannin da aka Gudanar da Bincike
(i) Wasan “Kowa ya bar gida…”a Wasan Duniya Budurwar
Wawa:……………………………………………………… 97
(ii) Wasan kwaikwayon “Mutum sai Allah” a Wasan Duniya
Budurwar Wawa:………………………………………… 126
(iii) Wasan kwaikwayon “Rayuwa” a Wasan Duniya Budurwar
Wawa:…………………………………………………. 173
(iv) Wasan “Jahilci Ciwo” a Wasan Duniya Budurwar Wawa:… 195
(v) Wasan “Mutuwar Zuciya”a Wasan Duniya Budurwar Wawa: 215

INTRODUCTION

Wannan bincike ya kunshi nazari ne a fagen adabin Hausa, ta fuskar wasan kwaikwayo, a inda aka nazarci ayyukan wani ]an wasa, a matsayinsa na murubucin wasan kwaikwayo, tare da ire-iren wasannin da ya rubuta.

Manazarta sun yarda da wasan kwaikwayo wani yanki ne mai cin gashin kansa, kuma ginshi}i ne mai zaman kansa a rabe-raben da su ka yi na adabin
Hausa, baya ga zube da wa}a.

Shi kansa wasan kwaikwayon ya kasu gida biyu wato akwai, na baka, ko na gargajiya, da na zamani. Kafin a tsunduma a fagen nazari zai kyautu a ]an }yallaro wani abu daga cikin abin da masana suka ambata game da ma’anar wasan kwaikwayo.

REFERENCE

Abbas, U.A (1994) Nason Adabin Baka cikin rubutaccen wasan kwaikwayo Kundin Digiri na Biyu, Sashen Harsunan Nigeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Abdu, S. (1985) Adabi Madubin Al’umma: Nazarin Halaiyen Hausawa ta fuskar Salihi na cikin Littafin Nagari na Kowa Kundin Digiri na Biyu, Sashen Harsunan Nigeriya, Jami’ar Bayero Kano.

StudentsandScholarship Team.

By admin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *