Ha[Ejantattun Kalmomi Da Zantuka Na Musamman.

ABSTRACT

Wannan aiki mai taken ‘Ha]ejantattun Kalmomi Da Zantuka Na Musamman’, kamar yadda sunan ya nuna, aikin ya dogara ne kan kalmomi da zantuka waxanda suka ke~anta ga karin harshen Ha]ejanci.

An kasa wannan aiki zuwa gida biyar. Kowane kashi babi ne mai zaman kansa. A babi na xaya gabatarwa ce ta aikin baki xaya, a cikin babin an kawo bitar ayyukan da suka gabata da dalilin bincike da muhimmancin bincike da hanyoyin gudanar da bincike da faxin bincike sannan naxewa.

TABLE OF CONTENT

TAKE – – – – – – – – – i
TABBATARWA – – – – – – – – ii
SADAUKARWA – – – – – – – – iii
GODIYA – – – – – – – – – iv
{UMSHIYA – – – – – – – – v
GABATARWA – – – – – – – – viii
BABI NA [AYA
1.0 Shimfi]a – – – – – – – – 1
1.1 Bitar Ayyukan Da Suka Gabata – – – – 1
1.2 Dalilin Bincike – – – – – – – 5
1.3 MuhimmancinBincike – – – – – – 5
1.4 Hanyoyin Gudanar Da Bincike – – – – 6
1.5 Faxin Bincike – – – – – – – 7
1.6 Na]ewa – – – – – – – – 7
BABI NA BIYU
2.0 Shimfi]a – – – – – – – – 8
2.1 Ma’anar Harshe – – – – – – – 8
2.2 Ma’anar Karin Harshe – – – – – – 9
2.3 Rabe-raben Karin Harshe n Hausa – – – – 10
2.4 Dalilan Da Suka Haifar Da Rabe-raben Karin Harshen
Hausa – – – – – – – – 14
2.5 Naxewa – – – – – – – – 15
BABI NA UKU
3.0 Shimfi]a – – – – – – – – 16
3.1 Mene Ne Ha]ejanci? – – – – – – 17
3.2 Su Waye Ha]ejawa? – – – – – – 18
3.3 Ina Ne Ha]eja? – – – – – – – 19
3.4 Ha]ejantattun Kalmomi Da Suka Shafi Zance Na Yau Da
Kullum – – – – – – – – 22
3.5 Ha]ejantattun Kalmomi Da Suka Shafi Sassan Jikin
[an Adam – – – – – – – – 26
BABI NA HU[U
4.0 Shimfi]a – – – – – – – – 36
4.1 Sassauqar Jimlar Hausa – – – – – – 37
4.2 Jimlar Korewa – – – – – – – 38
4.3 Jimlar Tambaya – – – – – – – 39
4.4 Jimlar Umarni – – – – – – – 40
4.5 Na]ewa – – – – – – – – 41
KAMMALAWA – – – – – – – – 43
MANAZARTA – – – – – – – – 45
RATAYE – – – – – – – – – 51

INTRODUCTION

A wannan babi na farko an yi gabatar muhimman da abubuwan da suka shafi wannan bincike, kamar; dalilin yin bincike da muhimmancin bincike da hanyoyin gudanar da bincike da bitar ayyukan da suka gabata da kuma faxin aikin.

Don haka, waxannan abubuwa da muka ambata, su ne za mu gani a wannan babin na farko, mai suna gabatarwa.

REFERENCES

[antumbishi, A. M. (2008) Lecture Note on ALH 305: Dialects of Hausa. Department of Nigerian Languages, Usmanu Danfodiyo University,
Sokoto.

Abbas, N. I. (2000) “Zamfarci Dialect of Hausa: A Preliminary Survey”.

Kundin digirin farko, Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Xanfodiyo, Sakkwato.

StudentsandScholarship Team.

By admin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *